Kotun ta fitar da ranar Laraba 20 ga watan satumba matsayin ranar da zata yanke hukunci.
Tirƙashi : Kotun zaben kano ta fitar da ranar yanke hukunci
September 18, 2023
0
A ƙarshe dai alƙalan kotun saurarar ƙararrakin zabe ta kano ta fitar da ranar da zata yanke hukuncin shari'ar GAWUNA da ABBA GIDA-GIDA.
Tags