An dakatar dashi na tsawon wata uku,Kuma an umurci mataimakinsa Bashir kasim Dandago daya rike kujerar nan take har zuwa tsawon wata ukun.
Membobin jam'iyyar APC sun fice daga zauren majalisar yayin karanto takardar dakatarwa.
Sabon shugaban ƙaramar hukumar Gwale kenan Hon. BK Dandago a ofishin sa yanzu haka.