Lamarin dai ya haddasa rasa wutar lantarki ga kamfanonin raba lantarki a faÉ—in Najeriya.
Sai dai an dawo da wutar, wadda É—aukewarta ta shafi sassan Najeriya tsawon sa'o'i.
Tun da farko dai Kamfanin tura wutar lantarki (TCN) ya tabbatar da durƙushewar babban layin lantarki na Najeriya, amma kuma ya ba da tabbacin cewa ana ƙoƙarin shawo kan lamarin.