Yanzu - Yanzu Kotu ta sanat da wanda yaci zabe a kano
September 20, 2023
0
Kotun saurarar ƙararrakin zaben gwamnan jihar kano ƙarƙashin jagorancin justice Oluyemi Akinton Osadebe ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar kano.
Tags