Yanzu haka Shugaban Kotun daukaka kara ta Najeriya ta bada umarnin mayar da dukkanin shari'un zabe zuwa Kotun daukaka kara ta Abuja da ta Lagos.
Ta kuma kafa kwamitin da zai yi binchike akan Alkalan da ake zargin sun karbi cin hanci sun juya shari'a.
Yanzu haka duk shari'un da su ke Jahohin arewa za'a yi su ne a Abuja,
Duk wandanda kuma su ke kudanci za'a yi sune a Jihar Lagos.