Daga yanzu mafi karacin Kudin Sadaki ya koma Naira 54,431 a Fadin Najeriya
October 27, 2023
0
Ƙwamitin ganin wata a Najeriya ya fitar da sabon kuɗin sadaki a ƙasar wanda akai adadin Naira Dubu Hamsin Da Hudu Da Dari Hudu Da Talatin Da Daya 54,431.
Tags