Kotun ƙoli ta sanya gobe Alhamis domin raba gardama tsakanin shugaba Bola Tinubu, Atiku Abubakar da kuma Peter Obi.
Yan Jam’iyyun na PDP da LP wadanda ke kalubalantar nasarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC, a babban zaÉ“en daya gabata na shekarar 2023.
Hukuncin na gobe alhamis shi ne sai zama hukuncin karshe a shari'a kotun daukaka kara a dokar kasa, it's sai kotun 'yan kasa najeriya suna kiran kotun koli da "Kotun daga ke sai Allah ya isa".
Abun jira agani shine wanda kotun zata mikawa nasara.