Duk sanadiyyar rashin Kudi, ana cikin wannan yanayi kuma Gwamnatin Tarayya Najeriya ta janye tallafin Man Fetur, wanda kaso 99% sun dogara ne da Man Fetur din.
Hakan yasanya allatilas suka fara komawa amfani da Tukunyar Gas wato Slender, domin dai samu sauki,
Sai gashi anfara samun 6ata gari wadanda suke zuba ruwa acikin tukunyar Gas din, kamar yadda wasu wadanda akayi wannan almundahanar sukai shaida mana cewar sunje sunsayi Gas amma ruwa aka zuba musu.