Kasurgumin Dan Daban nan da Rundunar yan sandan Jihar Kano ta dauki lokaci tana nema, wanda har ta sanya kuÉ—i ga duk wanda ya kawo shi, wato Abba Burakita, ya kawo kansa babbar shalkwatar hukumar dake Bompai,
Tare da tawagarsa ta mutane Ar'ba'in 40, wadanda duk sun ajiye makamai sun rungumi zaman lafiya.
I zuwa yanzu a iya cewa rundunar yansandan Kano tana kara samun gagarumin nasara wajen dakile bata gari a fadin jihar.
📷 Abdullahi Haruna Kiyawa