Kotun Koli tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar kan zargin takardun Shugaban Tinubu
October 26, 2023
0
Kotun Koli tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar na Jam'iyyar PDP, bisa zargin Shugaban Kasa Najeriya maici Ahmad Bola Tinubu da mika takardun shaidar kammala karatu nabogi,
Tags