Home Rahoto Kotun Sauraren Karar Zabe ta tabbatar da nasarar Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintir Kotun Sauraren Karar Zabe ta tabbatar da nasarar Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintir Author - Jamilu Lawan Yakasai October 28, 2023 0 Kotun sauraron kararrakin zabe a Adamawa, ta tabbatar da Ahmadu Fintiri a matsayin halastaccen gwamnan Jihar, Bayan ta yi watsi da korafe-korafen APC da ’yar takarar Jam'iyyar Aisha Binani. Tags Rahoto Facebook Twitter Whatsapp Newer Older