Ƙungiyoyin fararen hula sun ce za su ɗauki matakin gurfanar da Shugaban Najeriya Tinubu a da wasu shugabannu gaban Kotun,
Saboda wahalar da takunkumin ECOWAS da suka jefa al'ummar Kasar Nijar a ciki.
Waɗanda ƙungiyoyin za su kai ƙara Kotun Ƙungiyar Tarayyar Afrika su ne Shugaban ECOWAS, Bola Tinubu da Shugaban kasar Benin, Patrice Talon da kuma wasu shugabannin ƙasashen Afrika da ba su bayyana sunayensu ba.