Majalissar Dokokin Jihar Kano ta sahalewa Gwamnan Kano Karbo bashi mara ruwa na Naira Biliyon 4
Author -
Jamilu Lawan Yakasai
October 27, 2023
0
Majalisar Dokokin jihar Kano ta amincewa gwamnan Jihar, Alh. Abba Kabir Yusuf daya karbo bashi mara ruwa na Naira Biliyan Hudu daga Babban Bankin Kasa na
CBN.
Ta wacce hanya kuke ganin ya kamata gwamnatin jihar ta kashe wadannan kudaden?