Abubuwa 5 da gwamnatin tarayya ke kansu akan shirin N-Power
1. Akwai bukatar bincike mai zurfi da kuma bin kwakwaf na binciken kudi.
2. Akwai bukatar samar da tsarin biyan wadanda suke bin gwamnati bashi ta yadda ya dace.
3. Akwai bukatar kawo hanyar sanya ido kan masu cin gajiyar shirin a inda suke ba da gudunmawar aiki.
4. Akwai bukatar sanya ido kan tsarin biya don biya a kan lokaci kuka daidai da tsari.
5. Akwai bukatar sake fasalin shirin da kuma samun damar daukar karin 'yan Najeriya su ci gajiyar shirin.
Idan baku manta ba, ministar jin kai da walwala ta tarayyar Nigeria, Betta Edu, ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai an yi bincike,