Shugaban ƙasar Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada Ola Olukayede a matsayin sabon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta EFCC.
Wannan na zuwa ne bayan dakatar da tsohon shugaban hukumar, Abdulrasheed Bawa.