Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya gana da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa da ke abuja,
A jiya Juma'a kwana daya bayan Kotun koli ta tabbatar da nasarar shugaba Ahmadu Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na watan Fabrairun 2023.
Sai dai har zuwa yanzu ba aji takamaimai akan batun da suka tattauna ba.