YANZU-YANZU: 'Yan majalisar dokokin jihar Kano, sun bawa matashi Salisu matukin adai-daita sahu da ya mayar da miliyoyin kudaden da ya tsinta kyautar Naira miliyan daya, itama majalisar ta bashi Naira dubu 500k da daukan nauyin karatunshi baki daya.
Yanzu-Yanzu ƴwn majalisar dokokin jihar kano sun karrama matashi daya tsinci kudi
October 09, 2023
0
Tags