Wata mata ta jefar da wata jaririya me watanni biyu a Duniya, a unguwar Kwanar Kamfa a cikin birnin Kano.
Yanzu haka jaririyar tana nan cikin koshin lafiya.
Wasu bayin Allah ne yanzu haka suke Kula da ita.
Wasu shedun gani da Ido sun ce" wata matace ta shiga soron wani gida ta ajiye jaririyar tare da kayan da madararta ta gudu tabarta"