Ana Zargin wasu Jami'ai Sun Harbe Tsohon Dan Wasan Samba Kurna Har Lahira A Daren Jiya Talata Alh. Salisu Rabi'u (Player) dake Jihar Kano dan Unguwar Kurnar Asabe Bayan Makaranta.
Rahotanni sun bayyana cewa abun ya faru ne a lokacin da yake Zaune A Wurin Malam Usman Mai Aski.