.
Marigayin mai suna Muhammadu Ali mai shekaru 43 mazaunin kauyen Damaiwa unguwar Bursali a karamar hukumar Zaki a jihar Bauchi,
Ya gamu da ajalinsa a lokacin da suka je gwada layar hana bindiga tashi.
Sai dai kuma abin takaicin shi ne, da aka harba bindigar “adaka” domin a tabbatar da ingancin wannan laya, abin ya faskara, inda aka kashe shi.