Dukka wadannan kudi an Amince a kashe su ne a Wasu muhimman ayyuka domin inganta Rayuwar Al'ummar Jihar Kano.
Majalisar Zartaswa ta amince a kashe 2.3 biliyan domin yin muhimman ayyuka a jihar kano
November 30, 2023
0
Majalissar Zartarwa ta jihar Kano a zamanta na 9 ta Amince da Kashe Naira Biliyan Biyu da Miliyan Dubu Dari Uku da Arba'in da Uku da Dubu Dari da Talatin da Bakwai da Naira Dari Uku da Ashirin da Kwabo Hamsin da Daya (2,343,137,320.51).
Tags