Allah yayiwa mahaifin Mataimakiyar Shugaban Gidan Talabijin na Abubakar Rimi (ARTV) Hajiya Hauwa Isah Ibrahim rasuwa,
Sanarwar ta fito ta hannun Mataimaki na Musamman ga DMDn Jamilu Lawan Yakasai,
Marigayi Alh. Isah Ibrahim yarasu bayan yayi fama fa jinya, tuni akai jana'izarasa kamar yadda Addi ya tanada a gidan sa dake Kuntau Layin Nepa dake yankin Karamar Hukumar Gwale ta Jihar Kano.
Allah yayi masa rahama yabawa iyalansa hakurin jure rashinsa.