wannan bayani na Barr. Abba Hikima ya fito ne ta kafar sadarwa ta Facebook É—in baristan jim kadan bayan da wani gidan radio a kano ta yada abunda Hon. Khalid Nafada ya fada dangane da huluncin da kotun kolin najeriya za tayi nan gaba kadan kan kujerar gwamnan jihar kano. inda yayi rantsuwa cewa kotun koli zata tabbatar da dantakarar gwamnan jihar kano na jam'iyyar APC a matsayin gwamnan jihar kano
Barr. Abba Hikima ya nemi da jami'an tsaro su damke Hon. khalid Nafada dan jam'iyyar APC
December 05, 2023
0
"Ina kira ga hukumomin tsaro da su kama wannan mutum su tuhume shi. Akwai zargi mai karfi akan cewa yana da masaniya akan wata kitumurmura da aka shirya. Idan kuwa ba shida masaniya, to wadannan kalaman akwai tunzuri a cikin su".
Tags