Wannan Jariri an jefar da shi ne a bakin titin Western Byepass Danmaliki Kano, a cikin Kwali babu ko dan bante a Jikin sa, ga yanayin Sanyi.
Amma cikin ikon Allah wasu mutane sun same shi da Rai. Bayan cika ka'ida yanzu haka yana an mikawa wani bawan Allah mai suna Mustapha Muhammad Inuwa yaron ana kula da shi.