Gaskiyar Magana Kan batun kwafin farko da kotun ɗaukaka ƙara ta fitar
December 21, 2023
0
Kotun koli ta amince da cewa kwafin farko na hukuncin kotun daukaka kara da aka fitar a fili kuskure ne, amma na biyu wanda alkalan kotun daukaka kara suka tantance daidai ne don haka an karba a kotun koli.
Tags