An cimma yarjejeniyar ne ta wata bukata ta neman sasantawa a ranar 12 ga watan Disamba da kuma gabatar da karar a ranar 13 ga watan Disamba a gaban mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja.
Gwamnan kano ya amince zai biya biliyan 3 kudin diyya na rusau da yayi
December 14, 2023
0
A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar Naira biliyan 3 ga kungiyar ’yan kasuwa da masu sayar da shagunan Masallacin saboda rusa musu kadarorin da aka yi musu ba bisa ka’ida ba.
Tags