Shugaban ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da ƴan jaridu a jihar Neja, inda ya ƙara da cewa samun mulki mai dadi babu tashin hankali a kasa shine a barwa yan kano zaɓun su muddin kuwa aka ce za'a rabasu da abunda suka zaɓa lallai da yiwuwar a samun tashin hankalin da ba'a san daga inda zai fara ba, balle a fara ƙoƙarin tsaida shi.
idan shugaban kasa ya sake ya ƙwaci kano, ya kuka da kansa ~ IBB
December 11, 2023
0
Maigirma tsohon shugaban ƙasar najeriya janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana cewa da yiwuwar shugaba Tinubu ya kwashi kayan sa a hannu muddin yace zai raba kano da abunda suka zaɓa.
Tags