Home Kalli Hotonan Taswirar Gadojin Dan Agundi da Tal'udu da Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kaddamar Kalli Hotonan Taswirar Gadojin Dan Agundi da Tal'udu da Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kaddamar Author - Jamilu Lawan Yakasai December 29, 2023 0 Taswirar Gadojin Dan Agundi da Tal'udu da Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kadammar da aikinsu a Juma'a 29 Ga Watan Junairun Shekarar 2023.Inda yasamu tarba daga dandazon al'ummar yankunan,Wannan nazuwane bayan da Gwamnatin tayi kiyasin wadanan yankunan nafama da cunkuson ababen hawa. Facebook Twitter Whatsapp Newer Older