Kiran na zuwa ne a lokacin da Dan Majalissar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar kananan hukumomin kura da garun malam, Hon Dr Zakariyya Alhassan.
Inda yace kayan Gwamnati kayan al'umma ne, a don haka kuyi kokari kuringa bawa kayan gwamnati kulawa tamkar kayanku na cikin gidajenku.
Hakanne zai sanya yaranmu da jikokin-jikokinmu suma su mora, hakkine a kanmu Ku bayyana mana matsalolinku, kuma hakikine akanku idan muka kawo muku ayyukan cigaba ku alkintasu.
Daminar bana baku da tararrabi Aikin kwalabati ya gudana a Mazabar Karfi dake yankin kura, a karshe muna muku fatan alkhairi.