Kotu ta bada umarnin Garkame Asusun gwamnatin jihar kano
December 06, 2023
0
Kotun kasa ta bada umarnin garkame asusun johar kano ne biyo bayan karar da masu shaguna a filin idi suka fitar suka shigar gabanta inda suka nemi a biya su hakkin su, kuma sukai nasara kotu ta bada umarnin a basu nera biliyan talatin da É—oriya, sai dai gwamnan ya daukaka kara.
Tags