Kotun Kolin Nigeria ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan nan domin fara sauraran shari‘ar takaddamar kujerar gwamnan Jihar Kano.
kotu koli ta saka ranar fara sauraran shari'ar kano
December 18, 2023
0
Kotun kolin najeriya ta saka ranar alhamis 21 ga wannan wata domin ji daga kowane bangare na jam’iyyun da suke kara gaban kotu.
Tags