Wata kotu a Abuja ta umurci Engr. Abba Kabir Yusuf, gwamnan jihar Kano, ya biya dan majalisar Najeriya Alhassan Ado Doguwa diyyar naira miliyan 25 kan zargin bata suna bayan da gwamnan na Kano ya umurci a sake bibiyar zargin da ake wa Doguwa na kisan kai a lokacin zaben da ya gabata, a cewar jaridar Daily Trust.
Kotu tace ABBA ya biya Alasan Ado Doguwa Nera Miliyan 25 bisa zargin bata masa suna
December 02, 2023
0
Kotu ta ci tarar gwamnan Kano naira miliyan 25 kan zargin bata wa Ado Doguwa suna.
Tags