Kotun koli yayin sauraron ɗaukaka ƙarar da jam’iyyar NNPP tayi ta nemi da jam’iyyar ta zabi daya cikin Appeal guda tara da take ƙorafi a kai. Kotun ƙolin tace bata da lokacin sauraron ƙorafe-ƙorafe har guda tara.
Kamar yadda yake cikin Doka Kotun Koli (supreme Court) tana da Ikon saurara Kara yau kuma tayi Hukunci a wannan Rana.