Me yasa kotun Appeal bata yi magana kan hukuncin Tribunal ba tayi wani hukunci daban? Tambayar da kotun koli ke yiwa lauyan APC kenan.
Me yasa Kotun Appeal ba tayi magana kan hukuncin Tribunal ba tayi wani abu daban? inji kotun koli
December 21, 2023
0
Tags