Guda daga cikin jiga-jigan jam'iyyar NNPP kuma mai taimakawa Tsohon Dantakarar Shugabancin kasa a inuwa jam'iyyar a fannin watsa labarai, kuma Dan Majalisar Tarayya na yankin Kiru da Bebeji Hon Abdulmuminu Jibril Kofa, ya bayyana cewar
An jawo hankalinsu a kan wani labari da wasu kafafen yaÉ—a labarai ke watsawa cewa jam’iyyarsu ta NNPP ta fara tattaunawa da PDP da ma wasu jam’iyyun don yiwuwar haÉ—ewa da su.
Inda yace sam babu Æ™amshin gaskiya a wannan labarin, Æ™arya ce tsagwaronta. Matsayin NNPP ba É“oyayye ba ne a kan batun yin alaÆ™a da wasu jam’iyyu, inda suka ce a shirye muke su yi aiki tare, su yi Æ™awance ko ma haÉ—aka da APC, PDP, LP ko ma kowacce jam’iyya.
Amma a halin yanzu babu wata tattaunawa da suke yi da kowacce jam’iyya kuma ba mu halarci kowanne irin taro don tattauna yiwuwar yin haÉ—aka da PDP ko ma kowacce jam’iyya ba. Wannan aikin masu neman tayar da zaune tsaye ne kuma abin da suke Æ™oÆ™arin yi ke nan.
Hon Abdulmumin Jibrin Kofa, PhD
A madadin: Mambobin (kokas) NNPP na Majalisar Wakilai
08-12-2023