Kotun kolin najeriya ta amince da batun kuri’un ne bayan da tayiwa lauyan INEC TAMBAYOYI kamar haka:
Kotun Koli: "shin kuri’un da aka cire naku ne?,
Lauyan INEC : "Tabbas ya Maigirma mai shari’a "
Kotun Koli: "Daga wajen ku suka fito"?
Lauyan INEC: "Tabbas ya maigirma mai shari’a ".