Wani Injin Buga takardu na Zamani Wanda Jihar Kano ta Mallaka shekaru 91. Yanzu yana ajiye domin tarihi a gidan buga takardu na Gwamantin Jiha (Government Printing Press).
Wannan inji shine na Farko da ba irinshi a Kasar nan a shekara ta 1932.
📸 Bluelens Multimedia
#Wallafawa Abdulwahab Said Ahmad