Wani rahoto ya bayyana cewa duk duniya account din Marigayi Rt Hon Ghali Umar Na'Abba É—aya ne tak a banki mai doki Union Bank,
Kuma shekarar Asusun 40 da buɗewa tunda aka buɗe shi kuma Naira miliyan ɗari bata taɓa shiga ciki a dunƙule ba, Mafi nauyin adadin kuɗin da suka taɓa daɗewa ciki shi ne Miliyan 50 tsakanin shekarun 2001-2006.
Marigayin yarike Shugaban Majalisar Wakilai ta najeriya, dama wasu manyan mukamai adaidai wannan lokacin acikin kasa najeriya dama wasu daidaikun kasashen waje.
Ranar juma'a itace ranar da marigayi Ghali Umar Na'abba zai cika kwanaki Bakwai da komawa ga Mahaliccinsa.
Muna Addu'ar Allah ya gafarta masa, Amin.