Babbar Magana: Gwamnan kano da mataimakin sa sun halarci kotun kolin najeriya domin sauraron hukuncin ƙarshe
January 12, 2024
0
Mai girma gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, sun halarchi kotun koli domin sauraron hukuncin kotun kolin najeriya kan ƙarar da suka shigar gabanta.
Tags