Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugaban jam’iyyar APC na kasa da lallai yaje ya nemi sulhu tsakaninsa da kwankwaso saboda shi kaɗai ne babbar madogara agaresu a arewacin najeriya, a siyasan ce, domin samun goyon bayan sa shine mafitar su a zaɓe mai zuwa saɓanin haka kuwa gagarumar matsala ce ke tunkarar su a zaɓen 2027 mai zuwa.
Tinubu ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da jagororin jam’iyyar APC na ƙasa.