Alƙali Garba Lawal ne ya gabatar da hukuncin inda ya kori ƙarar da Gbadebo Rhodes-Vivour na jam'iyyar Labour ya ɗaukaka saboda rashin cancanta.
Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamnan Legas
January 12, 2024
0
Kotun Kolin najeriya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar legas Babajide Sanwolu
Tags