Gwamnonin sun shiga taron ne a yau a babban birnin tarayyar Abuja inda suka rufe kofa. Gwamnonin sun shiga taron ne a mazaunin gwamnan jihar imo Hope Uzodimma, wanda shi ke zama shugaban ƙungiyar gwamnonin APC ta kasa.
Yanzu - Yanzu Gwamnonin APC sun shiga taron gaggawa a Abuja
January 12, 2024
0
Gwamnonin APC sun shiga taron gaggawa a Abuja.
Tags