Kotun Majistray dake Nomansland ta aike da shugaban kungiyar APC media Forum ÆŠanbilki Kwamanda bayan da jami'an DSS suka kaishi kara gabanta inda ake tuhumar sa da kalaman tunziri kan masarautun jihar kano, inda ta dage sauraron karar izuwa ranar litinin mai zuwa domin cigaba da sauraron karar.
Yanzu-Yanzu wata kotu a jihar kano ta aike da Danbilki Kwamanda gidan gyaran hali
January 23, 2024
0

Tags