An aike da Murja Kunya Asibitin Dawanau don bincikar kwakwalwar ta
February 20, 2024
0
Kotun shari'ar Musulunci dake zaman ta a unguwar Kwana Hudu karkashin mai Shari'a Mallam Nura Yusuf Ahmad tayi umarni da a kai Murja Kunya wajen likitan kwakwalwa domin duba lafiyar kwakwalwar ta la'akari da yanayin maye da kotun tace ta lura tana ciki.
Tags