Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da duk Wani naďe-naďe na Hakimai da makamantansu da masarautu ke shirin to.
Hakan na kunshe ne ta cikin wata takarda da aka aikawa masarautun.
Kana ta jaddada musu bukatar neman sahalewa daga Ma'aikatar Ƙananan hukumomi tare da kula da masarautu kafin aiwatar da irin wannan abubuwa.