Zargin kisan ya biyo baya ne tun bayan da Da Yan vigilatin su kaiwa Abba Dan snake duka suka kuma kaiwa Yansanda anti daba amma suka ki karbarsa ganin yana halin rashin jin dadi, inda daga bisani suka tafi dashi wanda kuma daga wannan lokaci aka neme shi aka rasa. Yan'uwansa dai sun kai korafin su ga yansanda wanda daga bisani aka dangana dasu kotun majistray karkashin jagorancin maishari'a Halima AB Wali.
An tsinci gawar Abba wanda ake zargin kungiyar yan Vigilantee da kashe shi kuma suka ɓoye gawar
February 03, 2024
0
An tsinci Gawar ABBA DAN SNAKE a tsallekan ofishin Yansanda na Zone 1 dake hanyar BUK a nan Kano, wanda ake zargin ƴan vigilantee na k/naisa karkashin jagorancin Audu Lakwayo sun kashe kuma suka ɓoye shi yau kwanaki 170 ana shari’a a gaban majistray Halima AB Wali.
Tags