Kwamishinan yada labarai na jihar kano Baba Halilu Dan tiye ne ya bayyana hakan a wata sakon murya daya aikewa manema labarai inda yayi bayanin cewa ya tuntubi kwamishinan shari’a na jihar Kano Hon. Justice Dederi domin jin yadda al'amarin yake, kuma yayi masa bayanin cewa wata Æ™ara aka kaita saboda haka hukumomi suka bada umarnin a karÉ“o ta a cigaba da bincike a kan Æ™arar kuma gobe za'a dawo da ita gaban shari’a domin cigaba da sauraron karar da wasu suka shigar a kanta.
Ba sakin Murja akai ba, binciken ta ake kan wani case daban ~ Kwamishinan Labarai na kano
February 19, 2024
0
Ba sakin Murja Ibrahim Kunya akai ba, tana hannun hukuma har wayau.
Tags