Kona goma muka baiwa kowane kwamishina domin bayyana mana irin aikin da sukai
February 13, 2024
0
Yadda gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa na gwamnatinsa a wannan rana, inda a zaman ya bawa kwamishinoni wa'adin kwanaki goma domin bayyana ayyukan da suka gudanar daga lokacin da aka rantsar dasu zuwa yanzu, cikin wani salo na tantance wadanda suka yi kwazo.
Tags