Tirkashi: Jam'iyyar NNPP ta dakatar da guda cikin kwamishinonin Gwamnan Kano.
February 15, 2024
0
Shugabancin jam'iyyar NNPP na karamar hukumar nassarawa karkashen jagoranci shugabancin mazabar Giginyu ya dakatar da Hajiya Amina H O D kwamishiniyar aiyuka na musamman daga shugabancin mazabar, sakamakon wasu tuhume tuhume da ake zarginta dasu.
Tags