Yanzu-Yanzu NAFDAC ta fara rufe shagunan masu magani a kano
February 17, 2024
0
Hukumar NAFDAC hadin gwiwa da jami'an tsaro da Kuma kungiyar masu hada magunguna ta kasa, sun fara rufe shagunan yan kasuwar magani dake malam Kato a nan Kano.
Tags